Breaking News

MGANI DA AIKINSA

Fa'ida
Dan gane da ciwin mara.
Anemi lemon tsami da tagargaje da bukuru maryam (mary incense) a tafasasu adinga sha sau uku 3 arana za'a samu biyan buqata da yardar Allah.
Dan qarin bayani akira
08143296981