Fa'ida Dangane da tari ko wane irine dan maganceshi Asamu tagargaje da kajiji da man shanu da zuma atafasa adingasha sau uku 3 arana Za'a samu sauqi da yardar allah Dan qarin bayani akira 08143296981
MGANI DA AIKINSA
Reviewed by Ervv
on
March 07, 2017
Rating: 5