YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR 1GB A LAYINKA NA AIRTEL
Domin samun garabasar 1gb a layin airtel
Akwanakin baya sim din airtel suna bada 1gb akan kudi 100 aqarshan sati wato(weekend) awanan karon wanan tsari kyautane.
Domin morewa wanan tsari saikai amfani da wanan code din
*475# yaddazaka duba mb shine
*140#
Amma tsari yana aikine a qarshen sati kawai.
Amore lafiya