MIJIN MARAINIYA PART 8
MIJIN MARAINIYA PART 8
.
Han kalin kowa koma wa yayi gurin ummi safna kuwa
hawaye ne ke zuba a idanun ta kamar an bude faffu hajiya
tace me kike nufi da wannan kalmar taki? hajiya nidai
gaskiya ban yadda da wan shawarar ba kawai ya bari sai
sun samo gida amman wannan ai bai dace ba. hajiya tace
to muna sauraran ki sai ki gaya mana yadda ya dace tun da
kin fimu hankali.
.
bude baki tayi zata yi magana alhaji ya dakatar da ita
yanzu nan dan baki da kunya magana zakiyi , mikiwa tayi
tabar wajen . hajiya ta juya tace ke nusaiba rakata dakin
jalal daga dakin alhaji aka wuce da ita dakin jalal ban da
kuka babu abin da safna take, abakin gado ta zaunar da ita,
rabon da ta shiga dakin jalal tun farkon zuwan ta gidan .
anty nusaiba juyawa tayi tace safna sai da safe Zan kiraki
awaya kema idan kina son wani abu ki kirani kigaya min.
kasa amsawa tayi sai kuka take dan gaskiya dan zaman
nan da sukayi da anty suyi matukar shakuwa da juna tanan
zaune tafara tunanin wannan wani irin aure ne dan dai bani
da gatane da inada gata baza akawo ni dakin jalal ba, da
sai dai nazauna agidan iyaye na ,tana cikin tunani taji an
turo kofar ta zata jalal ne sai taga anty tana shigo da
akwatuna harta gama shigo dasu gaba daya sannan
takuma yi mata sallama ta fita. zuwa cen taji tashin motar
su takara saka kuka. shiko jalal bayan sun tafi yayi masu
alhaji sai da safe ummi shiru tayi bata amsa ba. bayan jalal
ya wuce ummi ma ta wuce dakin ta ,alhaji ya bita da kallo ji
yayi babu dadi suda suka aurar da dan su kamata yayi suyi
farin ciki , dan haka yabi bayan ta yana shiga ya fara
rarrashin ta sannan ya tambaye ta me yasa bata son auran
safna da jalal. ummi tace au sai yanzo ne zaka tambaye ni
,ai aikin gama yariga ya gama kuma, ba, anyi ba ,har kunsa
masa ita adaki , to meye Kuma zaka zo kana tambaya ta.
alhaji dai da yaga ummi baza ta gane ba ya tashi yabar
mata dakin. alhaji na fita takira madina ta gaya mata halin
da ake ciki. madina tace gaskiya zaliha ke kike jawa kan ki
nace miki kwatar da kai zakiyi karki bari kowa yagane baki
son auran , irin wannan ai sai ki tona kin ki.
.
ummi tace yaushe kuma aisun riga ma sun gane, ni ba
wannna bama, madina bakiga inda jalal ke rawar jiki ba, a
yadda naga take taken sa ,yau bazai iya hakuri ba sai ya
kusan ce ta, ni kuma abin da natsana kenan . madina tace
ni wlh mamaki kike bani ke baki san yadda zakiyi ki hana
yarinyar kwana adakin ba cikin kissa da dubara, kuma karki
kara nuna baki son yarinya shi kuma jalal kija shi ajiki
kamar da, indai kikai haka sai kiga kafin su tare auran ya
kare. bayan sun gama waya da madina ummi ta fito ta nufi
dakin jalal jalal kuwa yana manne jikin safna sai rarrashin
ta yake, bayan tayi shiru yace to ki saki jikin ki mana keda
dakin ki, cire gyalen kisha iska, kara rike gyalan tayi , jalal
yayi dariya yace kicire gyalan mana ki kwanta ni ba abin da
zan miki. safna shiru tayi kamar bada ita yake magana ba,
dan haka jalal ya rike gyalan yana kokarin cire mata, suna
cikin haka sukaji. anturo kofar jalal ya sake gyalen ya juwo
da sauri sai da gaban shi ya fadi ganin ummi adakin safna
kowa mikewa tayi afirgice. jalal yaje ya rike safna ajikin sa ,
sannan yace ummi lafiya kuwa? jalal lfy lau, safna ni kika
gani kika firgita haka sai kace kinga dodo, daga na fada
gaskiya, lallai dama jalal yace kina son sa sai yanzun na
tabbatar da haka. zuwa tayi har jikin jalal ta jawo safna
jikin ta, tace ki kwatar da hankalin ki kinji yata, niba kin ki
nake ba, duk abinda jalal ke so dole nasoshi jalal dadi yaji
har ran sa ,sai murmushi yake. ummi jan safna tayi zuwa
kojerar dake gefe suka zauna ta kwatar da ita ajikin ta tana
shafa kanta, tace safna kinyi kyau sosai, sai dai nasan ba
,dan gyara kiba, da jalal zai yadda yadan kara mana
kwanaki da an gyara ki. jalal ya kalli ummi yace wani irin
gyara ne wannan? tace gyaran jiki mana irin namu na mata,
kai nasan bazaka fahimta ba kabani ita kwai koma meye
zaka gani. au ummi gyaran ma har sai tabar dakin nan, to
abar gyaran mana ko yanzu ma ai a gyare take. ummi
dariya tayi tace jalal ko sati biyu ne kabani na dan gyara ma
ita, kai dan baka da kunya ma ina ma magana kana mayar
min, ke safna rabu dashi tashi muje. jalal bin bayan su yayi
yana fadin ummi ni dai gaskiya bana son wani gyara.
.
tsayawa tayi tace au biyomu kayi, jawo safna tayi tace jeka
da ita, ai bansan tsumuwar taka takai nan ba. kunyar ummi
ce ta kama jalal yace kai ummi me yayi zafi kuma toh shi
kenan kuje, kafen ya gama magana ummi tayi gaba, dan
haka jalal ya rike mata hannu yakai ta har dakin ummi yace
ummi gata nan. ya juya ya fita ummi ta juyowa tayi ta kalli
safna tana murmushi tace jeki dakin ku, ki kwanta kinji
'yata. cikin dare jalal kasa bacci yayi sai juyi yake agado
yaso ya kasan ce da matar sa tunani kala kala ne azuciyar
shi yana mamakin ummi, wani irin abu ne wannan da fah ta
nuna bata son akawo safna dakin sa, har tana ikirarin safna
bata isa ta hada gado dashi ba, lallai akwai wata akasa
mikiwa yayi ya fara zagaye dakin to ummi me take nufe
akwai abinda take shir yawa so take taraba ni da safna,
lallai kwai rigima sai dai ummi tace bani da kunya amman
dau ko matata zan yi. fitowa yayi ya wuce dakin ummi ya
nufi dakin su safna ya tura kofar ya jita kulle ya fara
bugawa ahankali muryar safna yaji tace waye, haka ya
tabbatar mai ba bacci take ba, dan buga kofar da yayi be
isa ya tada me bacci ba, yace nine bude min kofa. bayan ta
bude kofar ya kama hannun ta yace zo muje. cijewa ta fara
yaya ummi fa zata yi fada. tsawa ya daka mata babu
ruwan ki kizo muje kawai. kin zuwa tayi yaya kairat fa, ita
kadai zan bari. eh barta zo muje , haka jalal ya wuce da
safna dakin shi. ya daura ta agadon shi komawa yayi ya
sawa kofar key.
.
Jalal dawowa yayi gurin safna ya zauna daga gefe ya kalli
agogo karfe 01:11 yace safna ina cikin wani haly , yanzun
yaya zamuyi? safna shiru tayi dan bata fahinci me yake
nufe ba. safna yaya ina magana kin yi min shiru. yaya toh
me zan ce maka nifa tsoro nake ji kar ummi ta ganni anan
dan Allah ka barni na koma . safna bana son irin wannan
maganar ki bari babu inda zaki , tashi kije kiyi alwala. kallon
jalal tayi taga ya daure fuska dan haka ta mike jiki babu
kwari ta shiga toilet lokacin da ta fito hawaye ne afuskar ta
tafara boyewa dan kar jalal ya gani, shi ma tashi yayi ya
shiga toilet be jima ba ya fito bayan sun ida sallah jalal ya
bude daya daga cikin akwa tunan ta ya dauko wata rigar
bacci me kyau ya mika mata kin karba tayi yace bada ke
nake magana bane safna me yasa kike min haka, kinga fa
dare kara yi yake. kalon rigar tayi ta ganta yar karama ko
hannu bata dashi kuma bazata wuce cinyar taba dan haka
tace nifah sanyi nakeji. murmushi yayi yace sanyin sosai
kikeji ko kadan? da saurin ta tace sosai.
.
jalal yace yauwa kin gama daidai kenan karba kisaka ni
dama zafi nakeji kinga kenan zamuyi daidai. mika hannu
tayi ta karba ta tsaya tarasa yaya zatayi tacire kaya gaban
jalal. jalal ya fahince ta yace safna kona rufe ido nane? eh
tace dashi ahan kali, jalal ya juya baya yarufe ido. tana
cikin saka rigar jalal yace na bude kin gama ? a,a ban gama
ba. mikewa yayi yafara taho wa yana fadin toh ni gaskiya
na gaji kina so ido na yayi ciwo ne? dasauri ta dauki zanin
da ta cire tana kokarin daurawa akan rigar. jalal ya kama
zanin ya aje shi gefe toh tun daga nan fah labarin ya cen za
daga karshe ma daukan ta yayi ya sata agado , safna kuwa
tun tana daurewa taga abu nason yafi karfin ta tafar yan
koke koke. Jalal yace safna kina son ummi ta jimu ne?
dasauri tasa hannu ta rufe bakin ta, jalal kuwa cigaba yayi
da abinda yake. ni dai da naga abin yafi karfi na saka
hannuwa na nayi narufe ido zuwa cen naji safna sai kuka
take tana fadin jalal kashe ni zakayi, dan Allah kayi hakuri
kabar ni wlh nagaji , waida ma haka kake baka da imani ne,
zucen naji ta fara Allah ya isa. jalal be bar safna ba sai waje
karfe 2:56 tana kwance agefe dan ki tayi jalal yata tabata
daya kawo hannu zata bige hannun, zuwa cen ta fara
kokarin tashi. jalal yace ina zaki? tafiya zanyi dakin mu. ai
ba inda zaki anan zaki zauna, rokon shi tafara akan yabar
ta tafi ita tsoron ummi takeji. jalal yace to naji tashi muje
kiyi wanka sai na raka ki, daukan ta yayi yakaita bayi da
kan shi ya gasa ta. bayan sun fito ta maida kayanta na jiya.
saida jalal yaje bakin kofar ummi ya kasa kunne ko zaiji
mutsin ta, sannan ya juya ya dauko safna ya kaita har kan
gadon su, kairat kuwa na gefe tana ta sharar baccin ta jalal
yace kinga lokacin sallah ya kusa kina yin sallah saiki
kwanta. shikuwa jalal yana koma wa dakin cire zanin
gadon yayi ya hada da rigar safna ya wanke sannan yayi
wanka ya wuce masallaci
*******
washe gari da safe ummi ta fito lukacin karfe 7:00 wai ita
gani take tayi sammako, ta doshi dakin safna ta ganta
kwance ita da kairat sai barci suke , ta jawo musu kofar ta
fito jalal ko da ya fito be tam bayi safna ba, saida ya fita ya
dawo . yana shigowa dakin su safna ya dosa yasa meta ita
da kairat. safna tana tsaye taga jalal ya shigo, wurgar da
wayan dake hannun ta tayi ta shiga bayi da gudu, jalal ya
tsuguna ya dauka, ya matsa kusa da kofar yayi ta bugawa
yaji shiro haka yagaji ya tafi. da daddare jalal kasa bacci
yayi kamar jiya banda tunanin safna babu abin da yake dan
haka yafara tunanin yaje ya dauko ta, daga kai yayi ya kalli
agogo 12:37 ya miki ya fita , yana zuwa bakin kofan ya fara
bugawa ahankali har ya gaji ya koma daki. washe gari jalal
beyi bacci ba haka ya fito idon shi duk sun kankan ce, dakin
daddy ya shiga anan ya sami ummi, jinkin daddy sa yaje ya
kwanta. alhaji yace lfy kuwa, angon safna me ya faro ne?
daddy kai na ne yake min ciwo, kuma daddy safna na fushi
dani bata min magana saboda na mata lefi kuma taki bari
na bata hakuri. alhaji dariya yayi sosai yace wai kai jalal
wanni iri ne kai, kana yin abu kamar ba namiji ba, ji inda duk
ka fita hai yacin ka. yi yayi kamar zaiyi kuka yace nidai
daddy ka kirata kawai ka bata hakuri. ummi ko azuciyar ta
cewa take na shiga uku jalal zai haukace akan safna anya
kuwa ba asiri tamai ba, afili kuwa cewa tayi jalal na safna.