Breaking News

HAUSA NOBLE'S

4.GANGAR JIKINSA NA AURA P4 NA JAMILA UMAR TANKO
(JUT)
Ta ce aranta "Da inamurna zanzo makaranta
nabar gidan da banahutawa kuma ban taba
hutawa ba sai yanzu. Gashi yanzumakarantar
masun koro mu dole mu koma gida. Taci
gaba da tunairintataburzar da aka sha da
Mahaifinta kafin Iya Abutabar su suka fito
daga gida zuwa makarantar nan. Wai itaidan
Hanneta tafi babu mai yi mata aikace-aikace
su sharawanke-wanke,debo ruwa a rafi ko
tuka-tuka. Saboda haka nemataki fur wai
baza a kawo Hanne makaranta ba.
'Ya'yantakuma garda-garda maza da mata
suna zaune ko tsinke basadaukewa saiHanne
wacce bata da uwa a gidan. Allah
Sarkihawaye ne ya kecewa Hanne yayi ta
zuba daga idanuwanta.Maganar dadaya daga
cikin masu gadin keyi ita ta katse tadaga
tunanindata dulmiya tana yi. Taji kamar daga
sama yanacewa "Kai kauyawa ma da rashin
tunani suke dan kawai ance'yarka
tacimakaranta sai ka taho ka zabi makarantar
data yimaka kawaika sako kai, dubi yarinyar
daya kawo sai kace maizuwa tallar kalwa riga
a cukurkude, zanin daga kasa ya nadekamar
annade tabarma. Takalmin kafarta harda leda
tadaure waye zaice daliba ce. Daya ya ce
"Danmarar data ci kai kacedandali zata, ta
daure kugu tamau. Ina jin ma basu san
anadinkakayan makaranta ba (Uniform) balle
takalmikambas da safa.Hanne tayi ajiyar
zuciya ta hadiye yawun da ya cikamata
bakinta tayi shiru, kanta a sunkuye a
kasa.Tace a ranta "Lallai ko nafi maye
kwakwa dole nahakura damakarantar nan
harda kayan makaranta akedinkawa. Wayezai
dinka min? Ta sake kallon kayan jikinta tace
aranta "Kayan sallar tawa shine suke cewa
duk a cukurkude? Niina ganinnayi ado kowa
a garinmu da muka zo wucewayana
cewaHanne yau kuma ina zaki kika ci ado
haka? Su anankazan- kazan suke ganina
ashe, dole mu koma gida asheban rabu
dawahalar Iya Abu ba. Kuka ya sake kece
mata hardashessheka. Malam Habu ya kalleta
fuskarsa cike dadamuwa ya ce "Yi shiru 'yar
Baba bari zamu san yadda zamuyi mukoma
gida. Ni yanzu ke nake ji gashi kudin da
yarage mun aaljihuna saura Naira ashirin
kacal. Da niyyatainnakai ki makarantar in zan
koma gida sai in hau mota daganan
zuwatashar Kazaure daga can kuma sai in
kama hanyada kafa harBabban-mutum
(garinsu) idan dare yayi mun insami waje in
kwanta washe gari na tashi naci gaba. Har
dai inkarasa kokwana nawa zanyi a hanya. To
yanzu ba zai yuwuba tundagaki, sai dai kawai
mu shiga mota muje tasharKazauren, ko a
bakin tashar sai in siyar da akwatin nan ko
katifarkoma dukamu samu muyi kudin motar
komawa gida. Hanne tazabura tace "Ka siyar
da akwati da katifa fa kace? Kansila aisai yasa
a kamaka, cewa yayi fa gwamnati ce ta siya ta
bani.MalamHabu yayi kasake yana tunani na
wani lokaci maitsawo can yace "To laifin
waye? Shi kansila da maigari basu sanda kudi
za'a zo makarantar ba, babu wanda ya bamu
kosisinsa,kansila kullum yana min alkawarin
zai je ya karbokudin da zaayi miki siyayya da
kayan makaranta da komai dakomai, har
cewa yayi motar gwamnati ce zata zo ta
kawoki..Daga karshe ya zo ya fara hanya tun
dagagwangwarmarakwatin nan da katifa da
bokiti babu abunda yakara kawowa.Bansan
wacce shawara suka yi da maigari ba
kumadaga karshe suka ce inzo in kawoki
haka za'a aiko mikikayayyakindaga baya. To
yanzu gashi takardar makarantar cebabu aka
yimana korar kare ina ga idan muka shiga
ciki aka cemu kawo kudi, muka ce babu ai sai
a rakomu da duka. CikinsauriHanne ta ce "Lah
Baba na tuna jiya maigari ya aikoda
watatakarda da yamma ya ce ta makaranta
tace, bakanan. Na karba nasa a akwatina ko
itace suke tambaya?Malam Habucike da
mamaki da zumudin dauko takardar ya
ce"Haba 'yarBaba kina 'yar karamarki kike
mantuwa, tun dazufa ake maganar takardar
duk baki tuna ba. Yi maza kidaukotakardar in
nuna musu ko itace takardar. Hanne
tadagaakwatin da sauri ta bude, babu komai
a ciki saikayan sawarta kala biyu a cukurkude
suke kamar anyi sukuwardoki a kansu.Ta
binciko can kasan akwatin ta dauko
watadoguwar takardafara ta mikawa
Babanta. Malam Habu ya karba dasauri ya
doshi wajen masu gadin nan yana cewa "Ga
daiwata takarda a cikinakwatinta saiyanzu ta
tuna ashe mai gari ya aiko da ita jiya kudai ku
duba ku gani ko ita ce. A yatsune daya daga
cikinsu yakarba yaduba yana dubawa kuwa
yaga takardar shaidar andaukiHanne Habu
Imamu a F.G.G.C Kazaure ce wato(Admission
letter) Sun sha mamaki kwarai da ganin
nanmakarantar kuwataci ba batan kai suka yi
ba. Cikin sakin fuska sukayi musuizinin su
kwaso kayansu suzo su wuce. Cikinmurna
Hanne da Mahaifinta suka kwashi kayansu
suka wuce izuwacikinmakaranta. Basu tsaya
a ko'ina ba sai a bakin wanibabbangini
wanda ya kunshi doguwar baranda da
ofishinMalamai.Babu kowa a wajen hatta
leburori masu share-share da goge-goge duk
basa nan, wajen tsit kamar babubil'adama.
Sukasami gindin wata bishiya suka sauke
kayansu