HAUSA NOBLE'S
12. GANGAR JIKINSA NA AURA P12 NA JAMILA UMAR
TANKO(JUT)
sannan yabude file din dake hannunsa yace'' dalibar
datayimatukat kokari ta zo ta daya itace Rauda shitu
muktar ta kwalla kara don dadisauran suka sa tafi suka juyo
suna mata kallonsha'awa kowacce a ranta tana dama nice
raudashitu a ransu haisam ya ce taso'' fuskarta cike
dafara'a zuciyarta cikw da farin ciki tazo ta tsaya agefen
haisam yaci gaba da cewa, sai kuma wacce tazo na biyu
itace nusaiba idris,'' farin ciki ya lullubenusaiba itama tazo
kusa da rauda shitu ta tsayadalibai nayi mata tafi raf raf, ta
uku kuma itacepamella matin benin,pamella ta daka tsalle
danmurna ana tafa mata itama ta fito ta tsaya kusa
danusaiba idris'' hannah na lungu ta kankame guiwarta da
hannayenta ta zura kanata a matsematsin cinyoyinta yayin
da kuka ya kece mata.Taga kawayenta biyu rauda da
nusaiba wadandasuke karatu tare sun zo sun fita kokari .
Ta gamasaddakarwa yaya haisam ya cire hannunsa
dagakanta tinda batayi kokari ba. Haisam ya rufe file din
dake hannunsa ya kalli sauran daliban da sukezazzaune a
kasa yace'' kunda wadannan ukunsunfi kowa kokari a ajina
don haka zan basukyaututtuka da zasu je gida su nunawa
iyayensusuji dadi , bawai su daban suke daku ba a.a
kumakowacce a cikinku ta dage zata iya zuwa na daya,
biyu da uku. Don haka duk wacce take so itamanext term
taji sunanta a cikin wadannan ukun to tadage da karatu.
Don haka to ku sake tafawarauda,nusaiba da kuma
pamella. Tafi raf raf raf yadinga tashi saida haisam yace ya
isa tukunna sukadaina. Ya dauko wata katuwar anbulan
wacce aka like ta da salataf an yi rubutu da maka dara
darakamar haka. FIRST POSITION IN J.S.S 1A
RAUDASHITU MUKTAR ya mikawa rauda , daliban suna
tafamata raf raf yace taje ta zauna, ya sake dauko
watawacce girmanta bai kai girman na rauda va, itamaan
like jikinta da salataf an rubuta SECONG POSITION IN J.S.S
1A NUSAIBA IDRIS Ya mikawa nusaiba akatafa mata ta tafi
ta zauna itama. Ya dauki ta karshenitama girmanta bai kai
ta nusaiba ba, ajikinta anrubuta. THIRD POSITION IN J.S.S
1A PAMELLAMARTINS BENIN Aka tafa ta karba da murna
ta tafita zauna, haisam yace''to yanxu san kira na hudu
zuwa goma suma su fito nan su tsaya a tafa musudon
suma sunyi kokari matuka.'' fargaba ta sakedira a zuciyar
hannah. Tace a ranta' idan kumabana cikin mtane goman
nan ni kaina nasan banyikokari ba, shi kenan karshen
makaranta na yazodon nasan tunda malam haisam ya
rantse nasan da gaske yake sai ya zaneni sannan ya korani
gida, tarushe da kuka dan ta tsani wannan kalman ta
gidasaboda tsananin da ake yi mata da azabtarwa .Baya
ga bautuwa ga horon yunwa, babu wankako tayi wankan
ma kusan daya ne da batayiba,don wankan babu sabulu,
sai wani lokacine idan tayi wanke wanke dan omo yayi
saura takeboyewa tayi wankan dashi shima a sati baifi
sodaya ba anan kuwa sunkinan sabulu zesr haisamya siya
mata, ga mayukan shafawa iri iri ba kalarkitson bane ko
tayi kitsin kwana biyu ya farazamewa . Amma yanzu da ta
sami mayuka masu sashi yayi laushi sai take wankewa da
man wankegashi ta mulke da man gashi tasa ribon ta
dauretamkar indiya baki sidik a kwance fatar jikinta tayiluf
luf sumul sumul ba ita ba, ita bata ki har shekarashida ba'a
yi hutu ba . Malam haisam yaci gaba dakiran daliba ta
hudu, ya kira ta biyar, ta shida hannah bata ji sunanta ba,
ya kira bakwai da tatakwas. Sai kukan da take ya kara
tsananta har nakusa da ita suka fara jiyo sheshshekar
kukan datake yi suna juyowa suna kallonta, haisam ya
kirata tara sannan ta goma yace '' hannah abubakarimam .
Shima sai yayi ajiyar zuciyar jin dadi hannah ta mike ta taho
idonta tamkar anyi wasan ruwakaca kaca da hawaye.
Haisam ya dafa kanta yacehannah kukan meye kike
shashsheka lafiya ? Yishiru goge hawayenki kinzo na goma
kinyi kokari''dadi da kwanciyar hankali suka lullube
hannahyasa aka dinga tafa wa daliban da suka zo na hudu
zuwa na goma. Daga karshe yace su koma suzauna yaci
gaba da kiran dalibar data na goma shadaya zuwa saba'in
da shida ta karshen kenan watagandamemiyar ajin ce tafi
kowacce girma a ajin maisuna eneka eddiward itace tazo
musu ta karshe, dayawan dalibai suka rushe da kuka jin
malam haisam ya furta repeating suna tunanin
shikenanza,ayi musu repeating haisam ya shiga
lallashinsuyana cewa kowa tayi kokari babu wacce
za.ayiwarepeating kasancewar da damar da zasu
iyadagewa nan gaba ba.ayi second term ba balle thirdterm
sannan suka ji dan sanyi a ransu suka fara goge hawayen
daya jika musu ido. Hannah takoma gefe tana kallon jifgin
mutanen data kayaryayin da zuciyarta take jinjina mata ai
kinyi matukarkokari tunda kin wuce mutane sittin da shida,
farinciki ya lullube zuciyar hannah.