FANKEFulawa yeast sugar atankade fulawa sai axuba yeast da sugar da dan gishiri sai a kaishi rana adan yatashi sai a dura mai a wuta a ringa cira a na soyawa