*** *BARIKI IYAWA PART 2* ***
*** *BARIKI IYAWA PART 2* ***
.
Yau shekara 5 da rabuwar Ladi da malam..Iyanxu babu
wata kissar da Sa'adatu bata koya ba wajen Matar uban
ta.. Dan tsaf ta zame mata tamkar makaranta.. Sharrin yau
daban na gobe daban..ga Baban yana masifar son Sa'ar..
Yau da yamma ta zaunar da fadeela.. "Yau komai nace
kicewa Baba haka ne,, ta harare ta." Saura ki tsaya tsoron
ta..bulala ta dakko..tace ta da kar kare Iya karfin ta ta
shauda mata a singalalin hannun ta.. Ido fadeela ta zaro,,
"kina da kai kuwa..Sa'a tai tsaki.." Dallah ni ki daken
nace,,fadeelan ta kada kai.,kan tai baya,,ta Dakar kare ta
zula mata bulala,,da sauri ta hular ta,,harda hawayen ta
Sa'an amma ta kara miko mata, ta daga kafar ta,, saura
kafa,,tace"ke ni bazan Iya ba,, ta juyo da harara"ni nace
kimin dallah.. A haka banxa ma wata katuwar duka na take,
bare yau da zan ci uwar ta nima..tuni ta kara zaro ido "Sa'a
wlh ba ruwana..haka kurin bazaki jamin masifa ba,,ta juyo
kan ta kalli hannun ta, tuni har ya fara tashi.." Kar ki Iya
din.,amma wlh Allah komai nace ba ruwan ki da karya tani,
ke ko kishin uwar ki bakya yi..nan kishiyoyi sun hana ta
zaman gidan aure..auren mama 2 harda na baba 3..kina
nufin zuba ido zanyi wasu wanda basu isa komai ba suna
maida ta bazawara??ta girgiza kai "wlh Allah zaman mairo
a satin nan zai kare a gidan nan..kin ganni nan..shekara ta
7 ina Neman ta takwas.. Na koyi halin mairamu kaf harda
kari..duk wata BARIKI na koya a wajen ta.. Kede naki
ido..ta dau bulalar ta leka waje,,lokacin mairamu tana
daki,,ta ajiye bulalar a kofar dakin nata kan tai waje..chan
kwanar su ta nufa.
.
Tasan duk inda baban su yake yanxu yana hanya..dan su
yan primary tun dazu suka dawo..shi kuma ya koma
secondary.. Ta labe tana leken shi, in ka ganta taci uwar
damara da hijab din islamiyar ta..ko minti 5 batai da
tsayuwa ba ta hango shi yana ta howa shida malam kallah,,
da gudu tai gida..dai dai mairamu ta fito zata duba abincin
ta.. Ta dan leka.tana kallo lokacin da take dokawa dakin su
harara..tai kwafa,da gudu ta shigo da gan gan ta mangaje
ta,sai kwa tai taga taga ta dafe rumfar da take Girki a
gun,,ta Dakar kare ta mako ashar,,ita kwa ta kama kugu
tana murguda baki.. Dube ta fara sai kwa ta dau bulalar
target din Sa'a,, tana ganin haka tai baya.." Wlh nifa ba
jakar uban ki bace da zaki ta nadar mu kullum.. Tuni ta
kara tunxuro ta"ni kika zaga saude?lalle yau zaki yaba wa
aya zakin ta., tai kanta"shegu gadon tsiya..tai charaf"kece
dai gadon tsiya wlh,, Tsohuwar yar BARIKI.. Ni wlh na fiki
Iya ta..da gudu fadeela ta fito.. Ganin yadda ake danbe da
Sa'a da mairamu,, ta rike bulalar tamau ita kwa kira take ta
sake,,tana jin kilin kilin din besfar Baban ta sau wani uban
ihu..."Wayyo Allah.. Wayyo Baba kazo ka taimake ni... Na
shiga uku zata kashe ni.. Tuni ta hau burburwa a gaban
Mairo..ita kwa da tsabar mamaki ta sau baki tana kallon
ta.. Da gudu ya shigo.,ganin katuwar bulalar dake hannun
mairamu yasa da sauri yai kan Sa'a.,"Badai da bulalar nan
ta dake ki ba..tuni ta kan kame shi tana razgar kuka"Baba
ta kusa awa 1 tana duka na da ita.,kawai dan nace yunwa
nake ji,, Wai ta fara zagi na,fadi take Wai,dama da bin
malamai ta kori uwar mu..mu kuma da duka zata kashe
mu.
.
Da hanxari ya kallo mairamu.,wacce ta yar da bulalar ta
daura hannu a ka,,ta yi mata gwalo tana dariya, da taga
baban zai kallo ta sai ta hau matso hawaye...a fusace ya
tashi yayo kanta., "wlh karya kike,,yanxu dama in bana nan
haka kike cimin zalin ya'ya?? Tuni ya kwada mata mari,,kira
take wlh karya take mata..yace" wannan yarinyar har tasan
wani karya,ai ganau ne ni ba jiyau ba..saboda haka yau
zaki dan Dana kudar ki..ganin ya juya zai dakko bulala da
gudu tai dakin ta ta rufo da sakata tana"wlh Baja isa
tsawan zaman mu yau kace zaka daken ba...ke kuma inna
fito wlh saina ci uwar ki a gidan nan..gadon jaraba..tana
kukan tace"mudai ba gadon jaraba bane ehe.. Baban ya
juyo kanta,, "yi hakuri uwata..dama haka take muku?ta
hararo fadeela,, kan ta karbe" Baba haka taje mana kullum,
sai tace in mun fada
Post Comment