Breaking News

== HAUWAU JIDDA 1 ==


.
Wata irin tsawa sukaji an daka musu,dan ubnku mahaukatan ina ne ku? xaku shygo gda a guje kuna ihu,yabisu da mugun kallon da saida xuciyarsu ta grgyxa.jidda uwar yan tsoro tuni jiknta yafara rawa tayi wuki wuki da ita,hayxa kuwa mutuwar tsaye tayi dan duk iskancinta tana shakkar ya jameel tasan warki be daidai da duwawun kowa.dalla malamai Ku wuce shashashan bnxa mtsewwwww. Sumsum suka nufi daki kowacce jikinta na bari suka kullo kofarsu. 
.
Jidda tayi ajiyar xucci tace hmmn yaya hayxa ganin ya jamil masifa ne wlh,mutm kullum cikin daurewar fuska kamar xaki,ni wlh da badan yana kama da papa ba da sainace chanje akayiwa amma a Hosp mtsew.hayxa tayi mika ni wlh yanda yake mana ne bnso kamar ba kannansa ba, rannan kunyata ni yayi a gabn abokinsa muktar har abokin na masa fada hmmmn. Jidda tace ai hayxa wlh yaya masifa ne matarsa ta banu,Allah yasa ya kwaso wadda xata horashy suka tafa aka chanxa hira.
.
Jameel ya shygo gdan rai a hade,hayxa ya kwalla mata kira jiki na bari ta taho ta russuna, saida yagama yatsinarsa yace soyamin kwai yanxunnan, tamike tashyga kitchen tayi kwabarta ta pito takawo mass,kallo daya ya yiwa kwan ya buga uban tsaki dan uwarki meye wannan? Gud,jidda tapito a sanyaye ta durkusa jeki soya min kwai,tayi rau rau da ido wlh yaya bn Iya va,wat suyar kwan? Lallai xakuci ubnku yau,gara ma ke kin tabuka amma ke datake kinfi kowa harda cewa baki Iya ba ko,yayi kyau, jidda jeki dakina ki dauko min belt yanxunnan nan tafara kwalla yadaka mata tsawa ta mike ta kawo hayxa karbi ki mata 10 masu xafi if nt wlh sai naki yapi yawa,ta Nada mata na jaki badan ranta yaso ba,ke kuma jidda ki mata 5 tynda tayi attempting soyawar,da kyar ta mata badan ranta yaso ba.amma tayi salaty gskia jamil nagaji mekenan? Nawa suke yarannan,haba amma kamarsu basu Iya soya kwai ba wannan ai ba daidai ba me gskia,to dakeni ubana wlh nagaji gskia ehe. 
.
Amma gskia daya ce su anty aysher da anty Xainab ai ba haka kika musu ba sai su wadannan? Wataran aure xasuyi fa,jiknta yai laushy dan tasan tabbs yayyinsu ba haka suke ba,to jamil xasu fara daga yau amma ka rage takurasu dan Allah.yayi kwafa amma tace gaka PILOT amma sai xafin rai yadauke kai tawuce ciki.
.
ASALINSU Engnr Umar farouk sunan mahaifinsu Wanda suke kira da PAPA,dan jihar kano ne karamar hukumar sumaila,yataso a maraici baisan mahaifnsa ba sai mahaifiyarsa,yana aji uku a bbar makaranta Allah yayiwa mahaifyarsa rasuwa. Rikonsa yakoma hannun kawunsa har Allah yasa ya gama jamia yaxama engnr. Allah yakaishy kano inda yayi bautar kasarsa a wani const company na Alh Sani. Allah ya hada jininsu dashy sosai har ya tausayawa maraicinsa. Ya kaishy gdansa yaxauna domin kywa ya yaba da hnkl umar faruq sosai,matarsa h.aysher suna kiranta da YAYA macecen kwarai ta rike shy sosai tamkar danta.yaranta 4 amina,auwal,Kadija da safiyya. Sun dauki faruk tamkar dansu harya gama yayi employing dinsa. Kwanci tashy soyayya mai karfi ta hadasu da Amina harta kaisu ga aure,yarinya me nutsuwa kuma mai ilimi,nurse CE a babban asibityn kano. Shekarasu daya da aure ta hayfi Aysher kyakkyawar yarinya wadda tayi karatu sannan aka mata aure take xaune a Lagos. Sai zainab ita kuma lawyer CE tana aure a Abj,sannan JAMEEL Wanda yake sakon Xainab.
.
Jameel kyakkyawan yaro son kowa kin Wanda yarasa,ga kyau, hnkl,ilimi,kwalisa da gaye.mtslarsa daya rashyn faraa da miskilanci amma yana da kirki ga kyauta. Yayi primary da sec a Nigeria daganan yatafi Singapore yayi shekara 7 yapito a matsayin pilot,yake aiki a min of aviation Abj,jamil kenan dan shekara 30 a dunia. Sai saifullah dan shekara 23 dake Cairo yana mbbs, sannan Sani dan shekara 20 dake Malaysia yana economics,sai hayxa 16 dake ss1 sai auta JIDDA maman kyau dake jss 3 15yrz. H amina(Amma) tana matukar kaunar yaranta musamman Jidda da jameel,Jidda sbd auta CE yasaka tafi ji da ita sosai. Suntaso Kansu a hade amma duk gdan anfi tsoran ya jameel dan be sayrarawa kowa kuma duk dacin gskia sai ya fadeta saidai a mutu.tun tana karami haka yak